Mansurah isah ta fashe da Kuka sakamakon wani babban Abu daya faruwa a masana’antar kannywood

Cikin yanayi na bacin tsohuwar jarumar kannywood Mansurah isah tafito tayi maganganu akan irin yadda ake nuna banbanci tsakanin Fina finan kudu Dana Arewa.

Mansura isah cikin bacin rai ta bayyana cewar Hausa film iya arewacin najeriya ake nunasa acikin arewacin najeriyar ma bako Ina ake nunasa ba sakamakon rashin tallafi.

Mansurah Isha ta bayyana cewar Fina finan kudancin najeriya kamarsu igbo film, yoroba film da sauransu Ana nunasu a dukka cinema dake fadin kasar.

Saidai wani abun Bakin ciki data bayyana shine Hausa film a iya Kano kadai ake nunasa, meyasa? Inda takara dacewar dukka jahohin arewacin najeriyar bako inane ake nuna Hausa film ba, Abuja ma tana daya daga cikin jahohin arewacin najeriya Amman itama ba’a nuna Hausa film a cinema.

Mansurah isah ta roki manyan kasarnan Wanda alhakin hakan ya rataya a wuyansu dasu taimaka sukawo canji cikin wannan almarin domin asamu gyara acikin masana’antar kannywood.

Kucigaba da bibiyar shafinmu domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button