Rawar Saratu Daso a Tiktok – jarumar datayi magana akan rawar da Daso a Tiktok tafito tabawa Saratu Daso hakuri

Jarumar Kannywood data fito tayi magana akan rawar da Saratu Daso tayi Akan wasu bidiyon ta data daura a shafin tiktok tafito tabawa daso hakuri.

A makon daya wuce da anga wasu bidiyoyin jarumar kannywood Kuma uwa Saratu gidado suna yawo inda aka jarumar cikin Shiga ta kananan Kaya tana tikar rawa inda mutane da dama sukai Allah wadai da wannan abun.

Ga video

Saida daya daga cikin jarumai mata na kannywood tafito tayi martani ma zafi inda take fadin abinda Daso tayi Bata kyauta ba domin kuwa uwace acikin masana’antar kannywood duba da shekarun datake dashi.

Saidai bayan yan wasu kwanaki da faruwar wannan lamarin anga jarumar tasake gajeran bidiyo inda take bawa Saratu Daso hakuri game da bidiyon datayi akanta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button