Wasu zafafan hotunan jaruma Ummi Rahab kenan Wanda tasake jiya a shafinta na Instagram

Zafafan hotunan matashiyar jarumar kannywood kenan Wanda tasake jiya a shafinta na Instagram, inda hotunan sun matukar daukar hankalin masoyan nata.

Inda jarumar ta Dade Bata saki irin wannan zafafan hotunan nata ba a shafukan sada zumunta kamar yadda tasaba.

Jaruman kannywood maxansu da matansu sun Saba wallafa hotunansu a shafukan sada zumunta domin masoyansu su samu damar daukan hotunan nasu.

Ummi Rahab tana daya daga cikin kananan matasan jaruman kannywood Mata Wanda takeda dumbin masoya a fadin najeriya Dama wajanta.

Gamasu kallon Shirin Hausa maisuna “WUFF” Shirin Hausa Mai dogon zango to tabbas zasu dinga ganin jarumar acikin Shirin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu domin Samun hotunan wasu jaruman kannywood Dama wasu abubuwan dazarar mun daura muku.