Bayan samun lafiyarta Maryam Yahaya tasake wani sabon bidiyon daya girgiza kannywood

Masha Allah acigaba da samun lafiya da fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya takeyi jarumar tasake sakar wani bidiyo a shafinta na tiktok daya dauki hankalin masoyanta.

Idan baku mantaba jaruma Maryam yahaya a baya munkawo muku rahotannin rashin lafiyarta, inda jarumar ta shafe kimanin watanni kusan biyar tana fama da matsananciyar jinya.

Inda wasu a watannin baya suketa tunanin ko jarumar ta mutu ne duba da duk wani shafukan sada zumunta ba’a Jin motsin jarumar, wannan Dalilin yasa shakku acikin zukatan masoya jarumar gadai cikakken videon domin kugani.

Ga video

Saidai biyo Bayan yadda mutane suketa zargin ko jarumar ta mutune ake boyewa Dakuma irin maganganu da ake fada akan jarumar yasa gidan jaridar BBC Hausa Suka ziyarci gidansu jarumar domin Jin cikakken labarin.

A inda sun samu Maryam yahaya harkuma sunyi Mata tambayoyi kamar Haka.
Maryam yahaya ance rashin lafiyarki Asiri aka Miki menene gaskiyar lamarin?
Amsa: gaskiya niba Asiri akaimun ba kawai Typoid ne Mai karfi yake damuna, hasali ma nibansan wani Asiri ba damutane suke fada akaina.

Inda duk hirar da BBC Hausa sukayi da jarumar sunyitane ta hanyar daukan iya muryar jarumar batare da daukar bidiyon taba. Wannan Yana daya daga cikin abinda ya tabbatarwa da masoyan Maryam yahaya cewar tananan da ranta bata mutu ba.

Mungode da bibiyar shafinmu da kukeyi akoda yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button