Da in zagi Annabi Gwanda a Dau Raina wallahi – Inji Budurwar Datayiwa Malamai kudin Goro

Idan baku mantaba a kwanakin baya wata budurwa tafito a shafin tiktok tana maganganu cikin bacin rai gameda karatukan da malamai sukeyi wajan Binciken mace sosai kafin aure.

Cikin bacin rai Budurwar tafito ta bayyana malamai suna ware Mata suna nuna sune bana Allah ba idan akazo wajan auratayya, inda har ake cewar yakamata adinga yiwa Mata gwaji sannan saisunyi jinin alada kafin a daura auren sabida gujewar matsala.

Wannan bidiyo da budurwa fezzy tayi ya janyo Mata zagi da cin mutunci duba da yadda tafito tayi bidiyo tanayiwa dukkan malamai kudin goro. Saidai matashiyar Budurwar tazo tayi nadama abinda ta aikata.

Tun bayan bayyanar wannan bidiyon da Budurwar tayi takeshan tsinuwa da zagi daga wajan mutane daban daban.

Domin a addinin musulunci ma dolene ka girmama malami koyaya yake Amman Saidai Budurwar ta shafe idon Nata inda tafito tayi bidiyo tareda fadin maganganu marasa Dadi.

Mungode da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com dakukeyi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button