Mawaki Nazifi Asnanic Ya Karyata Abinda Hadiza Gabon Tafada Akansa

Duk wani makallacin shirin wasan Hausa kokuma maijin wakokin Hausa Yasan wanene Nazifi asnanic duba da irin shekarun daya Kwashe Yana rera wakokin Hausa iri daban daban.

Acikin wani gejeran bidiyo da mawakin ya Fitar a shafinsa na Instagram ya bayyana cewar abinda Hadiza Gabon Tafada Akansa ba gaskiya bane kamar yadda zakuji acikin wannan bidiyon.

Ga video

Mawaki Nazifi Asnanic shine yakawo wannan wasan tsokanar cikin abokansa na masana’antar kannywood, inda kawai ba ranar birthday Dinka ba Amman zai daura hotonka a shafinsa sannan ya rubutama Happ birthday domin Neman tsokana.

Wannan shine ake cewa meyine akamai domin kuwa Nazifi asnanic shine yafara kawo wannan tsokanar saigashi jaruma Hadiza Gabon itama tamai.

Mungode da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint dakukeyi akoda yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button