Shagalin Auren jarumin kannywood Shamsu Dan Iya tareda Sumayya Galadanci acikin Shirin Daga Dinner

Wata fitowa kenan da Shamsu Dan iya tareda amaryarsa acikin wani kayataccen shiga Wanda hakan ya matukar birge mutane sosai.

Jarumin kannywood Shamsu Dan iya tareda Amaryarsa Sumayya Galadanci acikin Shirin “Daga Dinner” Shirin Daga Dinner sabon shirine Wanda a dai dai wannan lokacin an Riga an kammala daukan Shirin bayan kammala editing da gyare gyaren Shirin za’a Fara haskasa a film house cinema Dake Kano.

Ga video

Shirin “Daga Dinner ” shine mallakin Mal Ibrahim Mc sharukhan gidan biki Wanda kamfaninsa sun Saba kawo shirye shirye na ilimantarwa tareda fadakarwa.

Dan haka kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun wasu labaran cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button