Wallahi Banida Girman Kai Kamar Yadda mutane suke Dauka Ni Mutuniyar kirki ce inji Aisha Najamu Izzar so

Aisha Najamu Izzar so tafito ta bayyana cewar ita Mutuniyar kirkici Kuma wallahi batada Girman kai kamar yadda mutane suke Dauka.

Aisha Najamu Wanda kukafi sani da hajiya nafisa acikin Shirin izzar so Wanda take taka rawa ta irin masu Girman Kai da nuna isah da nuna cewar ita watace Amman hakan duk acikin Shirin izzar so ne.

Yawancin mutane suna dauka halayyar da mutum yake nunawa acikin Fina finai hakanne halayyarsu tagaske Amman Saidai ba hakan bane. Domin labarin film ne yake saka jaruman su canja halinsu domin su gamsar da Yan kallo Dakuma daraktan wannan Shirin.

Aisha Najamu Wanda sanadiyyar Shirin izzar so Mai dogon zango tasamu daukaka Wanda yanzu tana daya daga cikin Yan Mata masu tashe acikin masana’antar kannywood gadai wani gajeran bidiyo ku kalla.

Ga video

A kwanakin baya cikin wata Hira da akayi da Tijjani Asase wato canavaro acikin Shirin a DUNIYA ya bayyana cewar Shi kanshi akwai Wanda idan sun hadu dashi a waje sunamai kallon rikakken Dan daba Wanda Kuma ba Haka bane.

Tijjani Asase ya Kara da cewar akwai wasu yan Dana dasuka taba taresa suka maresa domin suga abinda zai iyayi tunda Shi acikin film ya nuna cewar Shi Dan Dabane cikakke.

Tijjani Asase ya bayyana cewar Bai iyayin komai ba awajan bayan Marin dasuka Mai domin kuwa abin yayita basa mamaki. Sabida mutane suna tunanin abinda kake aikatawa acikin Shirin film a zahiri ma Haka kake alhalin ba Haka bane.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin Harshen Hausa Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button