Wata sabuwa!!! Ansamu Masoya Ali Nuhu Da Adam a Zango acikin Aljanu innalillahi

Wani abun almara daya faru daga biyo daga cikin jiga jigan kannywood wato sarki Ali Nuhu da Adam a zango inda wannan lamarin gaskiyane Amman wasu haryanzu Basu Gama gamsuwa da maganar ba.

Shafin Instagram na Northernblog sun wallafa wani sako har Kashi biyu dawani Saurayi ya tura musu Dakuma wata mata itama ta turo kamar Haka.

GA YADDA SAKON YA KASANCE

Slm, Mal khalifa Ina wuni yau wani abune ya faru agidanmu wato masoyan Ali Nuhu ba’a mutane kadai Suka tsaya ba Harda aljanu. Wata yarinya ce agidanmu tada aljanu suke cewa sai Ali Nuhu sai FKD waisu saisunje gurin Ali Nuhu da Kyar aka kamota, ko agida idan anason tayi wani abun sai ance sai sarki ko FKD lallai Ali Nuhu yacika celebrity din duk Duniya.

Slm. About Ali Nuhu and Aljanu wallahi yarona Dan six years old, idan yayi laifi Zan dukeshi he will say mum don Allah don Ali Nuhu na Don zango na, and if you deny him something he will say mum don Ali Nuhu don zango na kiyi hakuri.

Wannan shine cikakken abinda ya faru saidai hakan takan faru da mawaka duba da irin hakan ta taba faruwa da Aminu Alan Waka a shekarun baya dasuka wuce.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button