Alhamdulillah Bayan Samun Lafiya Jaruma Maryam Yahaya Tasake wani sabon bidiyo

Masha Allah acigaba da samun lafiyar fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya datakeyi jarumar tafara samun damar sake sababbin bidiyoyinta akai akai.

Maryam yahaya Wanda takasance matashiya Mai karancin shekaru acikin masana’antar kannywood tafara matsanancin rashin lafiya kimanin wata biyar dasuka wuce kenan.

Saidai cikin ikon Allah jarumar tasamu sauki domin acikin wannan Makon tasake sababbin bidiyoyinta a shafinta na tiktok kamar yadda zaku gani.

Ga video

Biyo Bayan sakin sabbin bidiyon jarumar masoyanta sunji Dadi da abokan sana’arta tareda yimata addu’ar Allah ubangiji ya Kara mata lafiya.

Saidai awani gefe guda Kuma ansamu akasin hakan, inda wasu daga cikin masoyanta suke Bata shawarar baikamata ace daga samun lafiyarta Zata Fara bidiyon wakoki ba kamata yayi ta watsar da wannan abun tanemi Miji tayi aure.

Saidai jarumar Bata bawa Kowa amsa ba ga mutanen dasuke Mata tsokaci dangane da sabbin bidiyon nata data sake a Tiktok.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button