Ashe Wannan Dalilin Yasa Baba Dan Audu Yayi Rashin Mutunci a lokacin Mutuwar Mahmud Labarina season 4 episode 6

Cikin wata Hira da akayi da jarumin kannywood Rabiu Rikada Wanda yake taka rawa acikin Shirin labarina a matsayin baba Dan Audu.

Baba Dan Audu ya Fadi wasu dalilai dasuke sakasa yakeyin abubuwan da mutane suke fadin cewar Bai kyautaba acikin Shirin labarina.

Baba Dan Audu ya Kara bayyana cewar ai Mahmud yazama gawa wato mucacce ita kuwa gawa ai babu ruwanta da kudi Dan Haka mutane sudaina ganin laifinsa.

Baba Dan audu yace duk Mutumin daya tsinci Kansa a irin halin da baba Dan Audu yake ciki toh Dole Rayuwa bazatamai Dadi ba domin Dole asamesa Yana Dan wasu abubuwan dabasu Dace ba kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Baba Dan Audu dai yace duk wannan son kudin dayake nunawa Yana Neman sune domin ya Tara yakoma inda yafito wata kasar saudiyya.

Saidai duk wannan abubuwan dasuke Faruwa suna faruwane acikin Shirin labarin film wato kirkirarren labari ne sannan duk abubuwan da’akaga jaruman cikin Shirin labarina sunayi ba halinsu bane kawai film ne yazo musu dahakan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button