Masha Allah Naziru Sarkin Waka Yabawa Ma’aikata Shirin Labarina Kyautar Naira Million biyu
Naziru sarkin Waka Wanda ya kasance Yana daya daga cikin masu daukar nauyin shirin labarina series ya bawa ma’aikatan Shirin kyautar Naira miliyan biyu.
Acikin wani gajeran bidiyo da Ibrahim Bala Wanda kukafi sani da Umar abokin Mahmud ya wallafa a shafinsa na Instagram inda acikin bidiyon anga fuskar presidor dashi Kansa Umar Wanda ya kasance mataimakin Mai bada umarni acikin Shirin labarina inda suke Mika godiyarsu ga naziru sarkin Waka.
Ga video
Da sauran ma’aikatan Shirin sun matukar nuna Farin cikinsu akan abinda naziru sarkin Waka ya musu inda Umar yamai addu’ar Allah ya saka da alkairi.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki Mungode.