Nafisat Abdullahi ta chashe awajan bikin bude kamfaninta na sarrafa jambaki a garin Kano

Fitacciyar jarumar kannywood Nafisat Abdullahi Wanda take taka rawa acikin Shirin labarina a matsayin Sumayya ta bude Kamfanin yin jambaki agarin Kano.

Jarumar ta wallafa hotunan bikin bude Kamfanin tareda gayyatar Yan uwa da abokan arziki domin suzo su tayata murnar Bude sabon Kamfanin Nata, anga jarumai maza da Mata tareda Yan uwan jarumar.

Haka zalika jaruma Nafisat Abdullahi tafito inda tayi rawa a yayin da ake daukarta awajan Wanda wannan rawar takasance rawace Wanda ake bukatar jarumar ita kadai tayi kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Jaruman kannywood Mata dai sunkoma harkar kasuwanci tun lokacin da masana’antar kannywood tasamu karayar tattalin arziki Wanda hakan yasa masu shirye Fina finai damasu kasuwancin Fina finai Suka daina zuba kudinsu acikin masana’antar.

Wannan na zuwane duba da yadda Duniya tacigaba komai yakoma yanad gizo gizo wato yawancin Fina finan Hausa yanzu sunkoma anayinsu ana daurawa akan Manhajar YouTube.

Wannan shine babban Dalilin Dayasa ba’a ganin wasu jaruman kannywood Mata acikin sababbin Fina finan Hausa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button