Zargin Bin bokaye da malamai da sata a kannywood wasu jarumai Mata sun tona asirin wata jarumar data aikata hakan.

Wasu Yan Mata acikin jaruman kannywood sunfito sunyi hannunka Mai sanda ga wata jaruma datake bin bokaye da bin maza acikin masana’antar kannywood.

Wasu sabbin jarumai Wanda suke fito acikin Fina finai masu dogon zango Wanda ake daurawa akan Manhajar YouTube sunfito sunyi wata magana akan wata jaruma datake bin bokaye da maza Saidai Basu Kama suna ba.

Wannan alamarin yazo da sabon salo domin kuwa Yan matane kusa su shida Suka fito sukai wannan bidiyon suna tofin ala tsine ga wata jaruma acikin masana’antar kannywood kamar yadda zakuga bidiyon.

Ga video

Saidai Bayan bayyanar wannan bidiyon mutane shakku yashiga zukatansu domin Basu Saba ganin hakan ba ace Mata su shida sunfito suna zagin cin mutunci ga daya daga cikin jarumai Mata na kannywood.

Koda yake acikin bidiyon Yan matan Basu Kama suna ba, duba da yadda harkar shari’a take domin tabbas insuka Kama sunan jarumar Zata iya kaisu Kara gaban hukuma domin abi Mata hakkinta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button