A DUNIYA KASHI NA 44

Bayan dogon hutu da ma Shirya Shirin A DUNIYA sukatafi domin daukan cigaban Shirin inda hakan ya Kwashe ma’aikatan tsawon wata daya.

Shirin A DUNIYA yadawo inda jiyane laraba yakamata Kashi na 44 yazo muku saidai bisa matsalar na’ura da aka samu yasa Shirin baizo muku akan lokaci ba Amman yanzu Haka zaku iya kallon Shirin labarina Kashi na 44 a videon kasa.

Ga video

Shirin labarina Yana Kara daukan zafi duba da yadda Shirin yazo dawani sabon salo inda aka Karo wasu jarumai domin Suma suzo su taka rawa acikin Shirin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu domin Samun cigaban Shirin A DUNIYA akowani lokaci Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button