Labarina season 4 Mahmud Ya Fadi wasu Dalilan Dayasa bazai iya rabuwa da Sumayya ba

Acikin wata Hira da akayi da jarumin kannywood Nuhu Abdullahi Wanda akafi sani da Mahmud acikin Shirin labarina Mai dogon zango na Kamfanin Saira Movies.

Nuhu Abdullahi ya bayyana cewar duk acikin Yan film Babu Wanda yakejin dadin shiri da ita irin Nafisat Abdullahi wato (sumayya) acikin Shirin labarina sabida irin shakuwar dasukayi lokacin da ake daukar Shirin labarina.

Mahmud dai acikin labarina season 4 episode 5 an nuna cewar Mahmud ya mutu inda har aka Nuno an daukosa daga asibiti ankaisa gida anyi wankan gawa Harda kuwa Zaman makoki ma Wanda hakan baiyiwa Yan kallo Dadi ba. Amman ga cikakkiyar bidiyon hirar da akayi da jarumin.

Ga video

Shirin labarina mai dogon zango a yanzu zamu iya cewar Babu Shirin dayake samun makallata sosai da sosai daga kasashe daban daban irin Shirin labarina.

Domin shirin ya kunshi sakonni iri daban daban dasuka hada da cin Amana, Soyayya, Yaudara, ilimantarwa gami da son abun Duniya. Kamar yadda baba Dan Audu yake nunawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button