Alhamdulillah Sadiq Sani Sadiq Da Aisha Najamu Izzar so (Hajiya Nafisa) a Kasar Saudiyya Sunje Aikin Umarah

Masha Allah fitattun jaruman kannywood Sadiq Sani Sadiq da Aisha Najamu Izzar so Wanda akafi sani da hajiya nafisa acikin Shirin izzar so sun sauka a kasar saudiyya domin aikin umarah tareda da sauran Musulman Duniya.

Idan baku mantaba a shekarar dubu biyu da ashirin wato 2021 annobar covid19 tasaka kasashe sun kulle iyakokinsu inda hakan tafaru a kasar saudiyya domin kasar saudiyya ta dakatar da zuwa aikin Hajji da umaraha sakamakon cutar covid19.

Wannan Dalilin Yasa Wanda suka niyyar zuwa aikin Hajji Dakuma umarah a shekarar 2020 yasa saiyanzu suka samu damar zuwa domin sai a shekarar 2021 gwamnatin kasar saudiyya ta bude iya kokin kasar Dakuma amincewa da zirga zirgan jiragen sama domin musulmai daga fadin Duniya su samu damar zuwa aikin umarah da Hajji na shekarar 2021.

Bude aikin umarah yasa Sadiq Sani Sadiq, Abdul Amart maikwashewa da Aisha Najamu Izzar suka shirya sukatafi kasar saudiyya domin aikin umarah.

Idan baku mantaba munkawo muku rahoton jaruman kannywood kamarsu Aysher Humairah, Fati Washa, producer Abubakar Bashir maishadda wanda suna daya daga cikin mutanen dasuka fara zuwa aikin umarah a shekarar 2021 acikin masana’antar kannywood.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button