Anyi Shagalin Sunan Yar Adam a zango Furaira Amman ana kiranta (Diyana)

Anyi Shagalin Sunan Yar Adam a zango Furaira Amman ana kiranta (Diyana) kannywood

Adam a zango

Alhamdulillah da yammacin yau juma’a akayi shagalin Sunan Yar jaririyar da Matar Adam a zango safiya chalawa ta haifa Masa a Makon daya wuce.

Jarumi Adam a zango ya sake wasu hotunan da aka dauka awajan bikin sunan Wanda akayisa yau juma’a Sha biyu ga watan nuwambar shekarar dubu biyu da ashirin 12/12/2021.

Jaruman kannywood maza da Mata suntaya Jarumi Adam a zango samun karuwa tareda addu’ar Allah ubangiji ya Raya abinda (Diyana) cikin addinin musulunci.

Adam a zango

Kucigaba da bibiyar shafinmu domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button