Jabun Kudi season 1 Episode 10

Kamar dai yadda aka Saba duk ranar juma’a da misalin karfe takwas na dare Shirin jabun Kudi yake zuwa muku.

Yauma kamar kullum munkawo muku cigaban Shirin jabun Kudi inda zakuga yadda zata kasance.

Ga video

Shirin jabun Kudi shirine Wanda ya kunshi Yaudara cin Amana karya dadai sauransu inda wata budurwa ta yaudari wani saurayinta domin yakawo Mata miliyan biyu domin ta warware wata matsala.

Saidai bayan saurayin Nata yakawo kudin ta dauki naira miliyan biyun tabawa wani saurayinta daban domin suyi aure. Inda Ananne saurayin ya gudu da kudin zuwa birni.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button