Jarumar Hadiza Gabon tafadi wani babban kalu balen datashiga sanadiyyar film

Cikin wata Hira da akayi da fitacciyar jarumar kannywood Hadiza Gabon Wanda ayanzu Haka tana kasar amurka, Wanda haryanzu dai bamu samu cikakken rahoton abinda yakai jarumar kasar ba.

Wani tsohon Dan jarida Usman kabara ya tattauna da jaruma Hadiza Gabon akan rayuwarta dakuma yadda akayi tashigo najeriya ta tsinci kanta acikin masana’antar kannywood.

Cikin hirar jaruma Hadiza Gabon ta bayyana cewar asalin iyayenta Yan najeriya ne saidai zamane yakaisu Gabon inda mahaifiyarta Yar asalin garin adamawa ne, saidai Hadiza Gabon Bayan ta kammala primary da second ne tadawo Najeriya dazama.

Ga video

Jarumar ta bayyana tun tana Yar karama take sha’awar fitowa acikin Fina finan Hausa, saidai duk da sha’awar fitowa datakeso tayi acikin Fina finan Hausa jarumar ta bayyana cewar batajin hausar.

Amman cikin ikon ubangiji Zata iya karanta script na film, Hadiza Gabon tace ta koyi Hausa ne awajan Yara kanana domin akwai wani gidan marayu datake zuwa inda anan takoyi Hausa awajan kananan Yara.

Hadiza Gabon tafara fitowa acikin Fina finan Hausa kusan shekara goma Sha biyu kenan ta fito acikin Fina finai da dama acikin masana’antar kannywood.

Kucigaba da bibiyar shafinmu domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button