Labarina season 4 episode 6

Kamar yadda Muka Saba kawo muku cigaban Shirin labarina duk ranar juma’a da misalin karfe takwas da rabi ma dare 8:30pm yauma kamar kullum munkawo muku cigaban Shirin.

Idan baku mantaba a Makon daya wuce acikin Shirin labarina Abubuwa guda biyu sunfaru, na farko shine mutuwar Mahmud na biyu Kuma shine bacewar sumayya Wanda yanzu zamuga yadda Zata kasance acikin labarina season 4 episode 6.

Ga video

Shirin labarina dai Yana samun karbuwa daga wajan makallata Fina finan Hausa dama Wanda basa kallon Fina finan hausan kasancewar Shirin Yana fadakar da mutane tareda Kuma nishadantar da mutane.

Karku manta ku Danna alamar kararrawar Dake shafinmu domin Samun cigaban Shirin labarina a duk lokacin damuka daura Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button