Namej ft Hamisu Breaker – Dama
Sabuwar wakar mawaki Namej tareda Hamisu Breaker kenan Mai taken – Dama
Namej Yana daya daga cikin mawakan Arewa Wanda suke matukar tashe wanda sanadiyyar wakar “Dama” ya Kara samun daukaka a DUNIYA.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun sabbin wakokin Hausa akoda yaushe Mungode.