Wannan Shine Dalilin Dayasa nazama makaho acikin Shirin Dadinkowa inji Mal Kabiru
Mal Kabiru makaho ya bayyana yadda akayi yazama makaho acikin shirin Dadinkowa nagidan talbijin din tashar arewa24 Wanda ake nunasa duk ranar Asabar da misalin karfe takwas na dare.
Mal Kabiru cikin wata Hira da gidan jaridar BBC Hausa sukayi dashi yace asalinsa Shiba makaho bane Amman sanadiyyar Shirin Dadinkowa yakasance rawar dazai taka aciki ta makaho ne shine Dalilin Dayasa yacanja salonsa ya koma na makafi
Ga video
Mal Kabiru makaho cikin hirar ya bayyana tsohon Dan wasan kwaikwayo ne Shi tun lokacin Babu TV, inda sunayi wasansu a stage Drama ne a zamanin da.
Duk wani makallacin shirin Dadinkowa Yasan wanene Mal Kabiru makaho sabida masifar sa Dakuma son kudinda acikin Shirin Dadinkowa.