Rahama Sadau Da Sani Musa Danja Sun Bawa Kowa Mamaki akan abinda sukayi

Wasu hotunan fitacciyar jarumar kannywood Rahama Sadau wanda tasakesu jiya da yammaci a shafinta na Instagram inda aka ganta da shigar Fulani.

Rahama Sadau

Saidai acikin hotunan data sake anga jarumin kannywood abayan hoton Nata wata sani Musa Danja saidai jarumar Bata bayyana hoton menene ba.

Idan baku mantaba masana’antar kannywood ta dakatar da jaruma Rahama Sadau abisa laifin data aikata a shekarar data gabata wato 2020 wannan Dalilin yasa bata Isa tashiga wani sabon film din hausa ba kokuma ta kirkiri wani film na Hausa ba.

Saidai hotunan jarumar cikin shigar fulani wasu suna hasashen cewar hotunan na talle ne ma’ana suna tallan wani kamfani kokuma tallen wani Dan siyasa domin andakatar da jarumar saga fitowa acikin Fina finan Hausa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button