Jarumin kannywood Rabiu Rikadawa ya bayyana dalilinsa na rike hannun wata jaruma acikin film

Fitaccen jarumin kannywood Rabiu Rikadawa Wanda yanzu ake kiransa da baba Dan Audu sanadiyyar Shirin labarina Mai dogon zango ya bayyana dalilinsa na rike hannu Koko muce rungumar wata jaruma.

Acikin wasu hotuna Wanda jarumin ya wallafa a shafinsa na Instagram hakan yasa mutane da masoyansa sunyita korafi tareda tofa albarkacin bakinsu akan wannan hotunan dabasu Dace ba gadai cikakken videon

Ga video

Wannan hotunan dai sun matukar janyo cece kuce inda wasu suke ganin Rabiu Rikadawa ubana baikamata ace hakan tafaru ba duba da yadda Yana da manyan Yara bugu da Kari hakan yasabawa addinin musulunci.

Da wannan lamarin yasa wasu suke ganin cewar Yan wasan kwaikwayo Babu wata tarbiyar dasuke koyarwa kamar yadda suke ikirari.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button