Kalla abinda ya faru da Adam a zango da Momee Gombe awajan Taron kannywood

A wani babban taron Wanda ya kunshe manya da kananan jaruman kannywood Wanda suka fito kwansu da kwarkwata domin nuna goyan baya ga Dan takarar shugaban kasar najeriya Gwamnan Kogi yahaya Bello.

Wanda anhango jaruma Momee Gombe tareda Adam a zango inda jarumar takemai wasu maganganu a kunnensa acikin taron, Wanda an hango fuskar Jarumi Adam a zango ya nutsu a lokacin da Momee Gombe takemai maganganun Wanda hakan Yana nuna alamar maganar Mai muhimmanci ce.

Ga video

Taron dai an kaddamar dashine domin nuna goyon baya ga Dan takarar shugaban kasar najeriya wato Gwamnan Kogi yahaya Bello Wanda yafito karkashin jam iyar APC.

Bayan Sanya wata gasar wakar Dan takarar shugaban kasar shine aka hada wannan babban taron a garin Kaduna domin abawa Wanda sukaci kyutar da aka musu alkawari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button