Kwanacasa’in season 6 episode 1 zaidawo ranar lahadi 14/11/2021

Kamar yadda makallata Shirin Kwanacasa’in sukaita jiran dawowar Shirin Wanda ya kamata ace yadawo tun watan October 2021.

Saidai bisa samun matsalar da akayi wannan yasa Shirin baizo Akan lokaci ba inda tashar arewa24 tabawa makallata Shirin hakuri tareda bayyana ranar da Shirin zaidawo ga Yan kallo wato ranar lahadi 14/11/2021.

A yanzu Haka da maraicen ranar Asabar dinnan 13/11/2021 tashar arewa24 tasake tallan Shirin Kwanacasa’in episode domin makallata Shirin su tabbar dacewar Shirin zaizo musu ranar 14/11/2021.

Ga video

Shirin Kwanacasa’in Yana daya daga cikin shirye shiryen dasuke zuwa daga gidan talbijin na tashar arewa24 Wanda mallakinsu.

Dan Haka makallata Shirin Kwanacasa’in saiku gyara zama domin Shirin yadaw gareku inda zaku iya kallon a tashar arewa24 duk Ranar lahadi da misalin karfe takwas na dare 8:00pm.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button