Sabuwar wakar Naziru Sarkin Waka Wanda yayiwa Sheik Ali Isa Pantami

Sabuwar wakar Naziru Sarkin Waka kenan Wanda yayiwa Sheik Ali isa Pantami Wanda wakar yayitane sabida jajircewa da kokarin da minista Ali Isa pantami yayi.

Naziru sarkin Waka ya shahara wajan yiwa manya manyan mutane wakokin alfarma, cikin wata Hira da aka tabayi da naziru sarkin Waka akan Yaya akeyi yakema manyan mutane Waka.

Ya bayyana cewar Yana duba cancantar mutum Dakuma irin kokarin dayake ga alumma Dakuma wannan Mutumin masoyinsa ne koba masoyainsa bane saiyamai wakar kamar yadda Naziru ya bayyana lokacin da akemai tambayar.

Ga video sabuwar wakar

Tabbas fitowar wakar da naziru yayiwa shehin malamin masoyan ministan sun jinjinawa mawaki naziru sarkin Waka da irin wannan wakar gudunmawar dayayiwa sheik Pantami tareda addu’ar Allah ya saka Masa da alkairi.

Kucigaba da bibiyar shafinmu domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button