Sakon Tsohuwar Jarumar kannywood Safiya Musa Ga Yan Film Mata Dabasa son yin Aure

Tsohuwar Jarumar kannywood Wanda tana daya daga cikin jarumai Mata acikin masana’antar ta kannywood Wanda suka kafa tarihin da baza’a taba mantawa dasuba acikin Duniyar Fina finan Hausa wato safiya Musa tayi janhankali ga Yan matan kannywood Wanda basason yin Aure.

Mutane suna yawan korafi ga jarumai Mata nacikin masana’antar kannywood Kan cewar basason yin Aure dazarar sunfara samun Kudade acikin masana’antar inda wannan abun Yana yima wasu daga cikin tsofaffin jaruman ciwo.

Idan muk duba zamanin baya zamuga cewar akwai jarumai Mata Wanda yanzu duk sunyi aure suna gidan mazajensu. Gadai cikakken rahoton abinda Safiya Musa take cewa wanda Tashar Gaskiya24 takawo.

Ga video

Idan muka koma baya zamuga cewar akwai jarumai Mata daban daban da akayi acikin masana’antar kannywood Wanda sunci zamaninsu Kuma sun bar masana’antar sunyi aure.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button