Yadda Naziru Sarkin Waka Ya rikita Yan Matan Niger Da Sabuwar Wakarsa

Fitaccen mawakin Hausa daga arewacin najeriya naziru sarkin Waka ya rikita Yan Matan nijar dawata sabuwar wakarsa Wanda ya rerata awajan wani babban taro da aka gayyaceshi.

Naziru sarkin Waka ya shahara wajan yin wakoki iri daban daban Wanda suka shafi na siyasa Dana sarauta ga manya manyan mutane dasuke kasashen Duniya.

Ga video

Mungode da bibiyar shafinmu dakukeyi akoda yaushe. Kucigaba da bibiyar shafin namu domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Sannan zaku iya Danna alamar kararrawar dakuke gani domin Samun labaranmu cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button