Innalillahi abinda ya faru da jaruma Momee Gombe ya matukar girgiza kannywood

Wani sharri da akaima jaruma Momee Gombe yasaka jarumar acikin wani hali Wanda Bata taba Shiga irinsa ba domin harkusan rashin lafiya sanda jarumar tayi.

A wannan makonne dai akaga hotunan jarumar Yana Yawo a kafofin sada zumunta Facebook da Instagram inda aka hada hotunan jarumar dawata Wanda ba Musulma ba a matsayin mome Gombe.

Masu irin wannan kazafi da sharri sun kware wajan aikata wannan mummunan aikin. Na farko suna Nemo hoton mace Wanda ya nuna tsaraici saisu yanke fuskar hoton saisu dauko fuskar momee Gombe su saka.

Wanda wannan bakaramin babban zunubi bane Wanda Allah bazai taba yafewa masu yiwa jarumai wannan kazafin ba. Jarumar tafito ta nuna bacin ranta akan abinda akai Mata Kuma tace duk Wanda sukai Mata wannan sharrin ta barsu da Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button