Jarumar Rahama Sadau Da Sani Musa Danja Sun Bawa Kowa Mamaki akan abinda sukayi

Wasu hotunan fitacciyar jarumar kannywood Rahama Sadau wanda tasakesu jiya da yammaci a shafinta na Instagram inda aka ganta da shigar Fulani.

Jarumar Rahama Sadau, Sani Musa Danja, Rabiu Daushe da magaji mijinyawa sune jaruman dazasu taka rawa acikin wannan sabon shirin, Shirin barkwanci ne.

Saidai acikin hotunan data sake anga jarumin kannywood abayan hoton Nata wata sani Musa Danja saidai jarumar Bata bayyana hoton menene ba.

Idan baku mantaba masana’antar kannywood ta dakatar da jaruma Rahama Sadau abisa laifin data aikata a shekarar data gabata wato 2020 wannan Dalilin yasa bata Isa tashiga wani sabon film din hausa ba kokuma ta kirkiri wani film na Hausa ba.

Cikin wannan hotunan dakuke gani wani sabon shirine Wanda ake dauka a halin yanzu a garin Adamawa maisuna “Gambo Da Sambo” shirine Wanda ake daukarsa da yaren Hausa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button