Kalli bidiyon abin mamakin da jaririyar Adam a zango tayi Masha Allah

Idan baku mantaba munkawo muku rahoton haihuwar da akayiwa Jarumi Adam a zango Wanda cikin hukuncin ubangiji matarsa safiya ta haifa Masa Kyakkyawar ya mace, inda har anyi suna Kuma Adam a zango ya saka Mata sunan mahaifiyarsa wato “Furaira”Amman ana kiranta da “Diyana”

Adam a zango ya nuna godiyarsa Dakuma irin Farin cikin dayake ciki dangane da wannan kyautar da Allah ya basa. Haka zalika jarumai maza da Mata daga masana’antar kannywood suntaya Adam a zango murnar samun karuwar dayayi.

Jarumi Adam a zango ya wallafa wani gajeran bidiyo jaririyar tasa a shafinsa na Instagram kamar yadda zaku gani.

Ga video

Jarumi Adam a zango ya auri matarsa Wanda suke tare a halin yanzu maisuna safiya chalawa shekara biyu dasuka wuce bayan ya rabu da Tsohuwar matarsa.

Kucigaba da bibiyar shafinmu domin Samun labarak cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button