Kalli jerin Jaruman kannywood Mata Wanda Saida suka tabayin Aure Kafin Sushiga Harkar Fina finan Hausa

Acigaba da kawo muku labarai kala kala daga cikin masana’antar kannywood Wanda masoya wannan jaruman suke turo Mana da sakonni wajan kawo muku labarai akan jarumai.

Yauma kamar kullum munkawo muku jerin Jaruman kannywood Mata Wanda Saida sukayi aure, Kuma auren nasu ya mutu sannan Suka Fara harkar Fina finan Hausa. Tashar Gaskiya24 tv itace takawo cikakken wannan bidiyon kamar yadda zaku gansa.

Ga video

Cikin jerin jaruman kannywood Mata din Wanda tafi Kowa ya’ya itace jaruma Hafsat Idris domin kuwa a halin yanzu ma ta aurar da babbar yarta.

Inda yanzu akwai sauran Yan Mata uku da namiji guda da inda jumullar ya’yan jarumar Suka Kai guda biyar. Muna rokon Allah ubangiji ya rayasu da aminci.

Kucigaba da bibiyar shafinmu domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button