Matar dana Aura ba cikakkiyar Mace bace innalillahi Iyayen Matata sun cuceni wallahi – Cewar wani Ango

Innalillahi wani lamari kenan daya faru dawani sabon ango inda ya aiko dawata tambaya izuwa malamai domin yasamu maslahar matsalar dayake ciki.

Inda wannan Angon ya bayyana cewar Iyayen matarsa sun cuceshi domin Matar tasa Ashe tanada Matasa nono guda dayane gareta Kuma shima karami ne kamar na namiji. Zadai kuga cikakken videon abinda ya faru.

Ga video

Inda acikin bayanin da Angon ya rubuta ya bayyana cewar lokacin auren nasu an boyemai cewar tanada nakasa. Sannan lokacin dayazo auren Nata ba’ayi Mai ragi kokuma sauki ba ta bangaren Kudade.

Tabbas iyaye suna taka muhimmiyar rawa wajan auratayya Dan Haka yakamata iyaye sudinga fadin matsalar yarasu ga namijin dazata aura sabida gudun samun matsala. Domin dukwani boye boye daza ayi indai ya aureta to wataran Dole saiyaga wannan matsalar da idonsa Allah yasa mudace Amin.

Mungode da bibiyar shafinmu dakukeyi akoda yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button