Naziru Sarkin Waka – Na Kulle Da Mukulli Latest Song 2021

Sabuwar wakar Naziru Sarkin Waka kenan maisuna “Na Kulle da Mukulli” tana daya daga cikin wakokin da mawakin ya sake acikin shekarar 2021.

A Makon daya wuce dai anga naziru sarkin Waka Yana rera waƙar Yana Kansa bidiyo inda ya wallafa a shafinsa na Instagram.

Ga video

Karku manta ku Danna alamar kararrawar dakuke gani domin Samun shirye shiryen mu cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button