Umar M Shareef – Kar Ki Wuce Lates Hausa Song 2021

Sabuwar wakar Umar M Shariff kenan mai taken karki wuce wanda wannan wakar anyita ne acikin shirin Sarki Goma Zamani Goma Na kamfanin Abubakar Bashir Maishadda.

Zaku iya sauraron wannan wakar tareda Sauke wannan wakar akan wayoyinku na Andriod zakuga an rubuta Download saiku Danna wajan domin sauke wakar.

DOWNLOAD MP3

Sannan zaku iya sharing wannan wakar a kafofinsada zumunta kamarsu facebook dama whatsapp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button