Wata sabuwa – Rikicin P.A tacikin Shirin Izzar so da wata jarumar kannywood

Kamar yadda wani bidiyon jaruma Fatima Wanda ake Kira da p.a acikin Shirin izzar so yake yawo a kafofin sada zumunta inda akaga jarumar tana maganganu marasa Dadi akan wata jaruma.

Hakan ya nuna cewar jarumar akwai Wanda suka samu sabani da ita duba da jarumar yadda tafito tana kushe kushe. Inda take bayyana cewar jaruman kannywood Mata Basu damu dasuyi kararun addini ba saidai na Boko su awajansu suna ganin hakan shine wayewa.

Jaruma P.A takara da cewar saidai Yan matan sudinga shigar Banza Wanda Zata nuna tsaraicinsu Wanda suna ganin shine wayewa awajansu kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Saidai jarumar tayi amfani da ilimi wajan fadan Nata domin kuwa Bata Kama sunan kowace jaruma ba. Domin indai harta kuskura Takama sunan jaruma hakan zai iya sakawa akaita Kara gaban alkali.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button