Acigaba da samun lafiya Maryam yahaya tasake sakar wani sabon bidiyon ta

Alhamdulillah acigaba da samun lafiyar da jarumar kannywood takeyi Maryam yahaya Bayan shafe watanni biyar tana jinya jarumar tasake wani bidiyo a shafinta na Instagram.

Cikin bidiyon Wanda idan kagani zaka tabbatar dacewar jarumar tasamu lafiya Kuma tana cikin kwanciyar hankali da walwala kamar yadda zaku gani yanzu.

Maryam yahaya dai mutane da dama a kwanakin baya sunyi tunanin jarumar ta rasu duba da a lokacin ciwon Nata yayi tsanani Wanda andaina Jin labarinta kokuma ganin hotunan nata a shafukan sada zumunta.

Saidai cikin ikon ubangiji jarumar da kanta tafito tasaki wasu hotunanta domin Duniya ta tabbatar cewar tanan Bata mutu kamar yadda mutane suke fada.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button