Ansake yiwa Adam a zango da Nura m Inuwa barazanar mutuwa innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Wannan lamari ya matukar tayarwa da masoyan Adam a zango da Nura M Inuwa hankali domin idan baku mantaba makiyan Nura M Inuwa suna Suka watsamai ruwan acid a shekarun baya Wanda yayi sanadiyyar Kona Mai fuskarsa.

Gadai Yadda aka rubuta sakon.

Nura bansan Kai jahili bane sai a rigimar nai Naga alama baka daddara ba ko wallahi saimunga bayanku saimun karyaku Dan babarku Kai Nura Dan…… Dakai da adamun mekuka Isa kuyi wallahi saimunga bayanku jaki makaho sai Mun Kashe daya idon saimunga bayanku bamajin tsoro dan…..

Tabbas rashin Imani yayi yawa a duniya da Rashin tsoron Allah, ace mutum Yana ikirarin Kashe musulmi Dan uwansa wannan abun Tashin hankaline matuka.

Saidai Nura m Inuwa ya rubuta sako kamar Haka:

Wannan shine sakon da aka turomun tunkafin ince komai bana nufin Kowa da sharri duk Masoyana sun san da Haka. Bana kokarin ganin bayan Kowa Kuma bansan Meyasa makiyana suke kokarin ganin bayana ba. Inada makiyan boye Dana fili Wanda Duniya tasan dasu sama da shekara shida.
Duk Wanda ya damu Dani saisun kokarin rabani dashi hakama Masoyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button