Auren Hajiya Nafisa da Umar Hashim izzar so ya girgiza kannywood

Wasu hotunan alfarma kenan na Aisha Najamu Izzar so Wanda kukafi sani da Hajiya Nafisa acikin izzar so tareda Umar Hashim sun girgiza mutane.

Kasancewar an wallafa hotunan a shafukan sada zumunta na Instagram Wanda a kasan hoton an rubuta Allah ya Sanya alkairi ya bada Zaman lafiya. Ma’ana jaruman guda biyu sunyi aure.

Saidai abun ba Haka bane wannan hotuna da bidiyon jaruman guda biyu anyisane sakamakon tallata wani sabon wajen yin Shagalin biki, suna taron siyasa dama sauransu.

Ga video

Duba da yadda Umar Hashim da hajiya nafisa basa shiri acikin izzar so yasa makallata Shirin sukaita mamakin ganin hotuna da bidiyon jaruman.

Saidai abin dubawa anan shine akwai alkawarin aure da maigirma matawalle yayiwa Umar Hashim shida hajiya nafisa idan baku manta ba. Kuma Zata iya yuwuwa anan gaba a daura wannan auren indai har an tabbatar Umar Hashim bashi bane Dan matawalle.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button