Chasun Daddy Hikima (Abale) Tareda Jaruma Momee Gombe

Sabon chasun fitaccen jarumin kannywood kenan Daddy Hikima Wanda akafi sani da Abale acikin Shirin A DUNIYA kokuma Ojo acikin Shirin Haram tareda Momee Gombe.

Chasun dai anyishine kamar gasar rawa tsakanin Momee Gombe da Daddy Hikima Abale Wanda akayi awajan taron buga kwallon kafar bikin Garzali Miko kamar yadda zaku gani yanzu.

Ga video

Daddy Hikima da jaruma Momee Gombe suna daya daga cikin jaruman kannywood Wanda suke matukar tashe a yanzu sakamakon kokari dasuke wajan kwarewa Akan aikinsu.

Daddy Hikima dai yasamu daukaka sanadin Shirin film din A DUNIYA Wanda yanzu Haka Daddy Hikima Yana fitowa acikin Shirin Hausa masu dogon zango sama da guda 5 acikin masana’antar kannywood.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button