Jarin Motocin alfarma da jaruman kannywood suke Hawa Wanda baku sani ba

A yau kamar kullum munkawo muku jerin Motocin jaruman kannywood na alfarma Wanda suke dasu tareda Kuma Wanda Mawaki Dauda kahuta rarara yaba wasu daga cikin jaruman kannywood kyauta.

Acikin jerin jaruman akwai Nuhu Abdullahi wato (Mahmud) acikin Shirin labarina, Adam a zango, Tijjani Asase wato (canavaro) acikin Shirin A DUNIYA, Jamila Nagudu, naziru sarkin Waka dadai sauransu

Ga cikakken videon

Gaskiya24 TV

Kamar yadda Kuka gani acikin bidiyon damuka nuna muku akwai sauran jaruman da basa ciki Wanda saimunyi Bincike mungano irin Motocin dasuke Hawa zamu kawo muku cikakken rahoto akansu.

Mungode da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint dakukeyi akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button