Abinda jarumar kannywood Nafisat Abdullahi tayi ya matukar girgiza kannywood

Fitacciyar jarumar kannywood Wanda aka Dade ana Dama da ita inda wasu suke kiranta da “Queen” ma’ana sauraniya da yaren Hausa wato Nafisat Abdullahi ta bude katafaren Kamfanin jambaki.

Jarumar itama tabi sauran Yan uwanta jarumai Mata nacikin masana’antar kannywood inda illahirin manyan Matan kannywood din suka koma harkar kasuwanci sanadiyyar karyewar tattalin arziki.

A yanzu dai zakuga yadda shagalin bikin bude Kamfanin jambakin Nafisat Abdullahi ya kasance Dakuma irin chashewar da jarumar tayi.

Ga video

Nafisat Abdullahi tace ta bude wannan Kamfanin jambakin ne domin dogaro dakai. Inda inbaku mantaba jaruma Rahama Sadau itama tanada Kamfanin Jambakinta a garin Kaduna Wanda ta bude a shekarun baya.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button