Innalillahi Abinda Ya faru da Amarya da Ango ya girgiza Duniya

Wata musifa datake Kara yaduwa kafin aure Wanda dayawan malamai suna wa’azi dangane da ma’aurata su kiyaye aikata irin wannan dabi’ar wato “free wedding pic”

Wannan hoton Angon da amaryarsa dakuke gani da irin shigar da amaryar tayi yasabawa addinin musulunci Amman dayawan mutane sun dauki abun wayewa.

Ga video

Kalar irin shigar da amaryar tayi shigace Wanda ta nuna tsaraicinta a fili Kuma shigace Wanda yasabawa addinin musulunci Kuma duk namijin dayake kishin matarsa bazaiso ace wasu awaje sun ganta da irin wannan shigar ba.

Wannan hotunan Amarya dakuke gani a yanzu Haka sun zagaye shafukan sada zumunta inda mutane suketa tofa albarkacin bakinsu dangane da wannan hoto.

Akwai hanyoyin yin free weeding pictures Wanda Basu sabawa addinin musulunci ba. Idan yazamana cewar kaida amaryar kunyi shiga ta mutunci shiga ta Kamala Wanda addini ya yarda da ita.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button