Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Halinda Da Aisha Najamu Izzar so tashiga kenan

Fitacciyar jarumar kannywood Aisha Najamu Izzar so Wanda kukafi sani da hajiya nafisa acikin Shirin izzar so Wanda ke zuwa muku duk ranar lahadi da misalin karfe takwas na dare a tashar BAKORI TV tasaki wani bidiyo Mai abin tausayi.

Cikin bidiyon anga jaruma Aisha Najamu tana kuka da Hawaye kamar yadda zaku gani Wanda wannan kukan tanayinsa bisa shauki da irin Soyayyar datakema fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w kamar yadda zaku gani.

Tunba yauba Aisha Najamu tasaba wallafa irin wannan bidiyoyin Kasidar Wanda suke taba zuciyar duk wani musulmi Dakuma Wanda Soyayyar ma’aiki tashiga zuciyarsa idan yaji saiya shiga wani halin shauki da kaunar fiyayyen halitta Annabi Muhammad.

A yanzu Haka jarumar tana kasar Saudi Arabia inda taje aikin Ummarah ita da Sadiq Sani Sadiq da producer Abdul Amart Mai Kwashewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button