Shagalin bikin jaruma Saratu Daso da mawaki Nura m Inuwa ya girgiza kannywood

Cikin wasu hotuna da shiga ta alfarma da akaga jarumar kannywood Kuma uwa acikin masana’antar Saratu Daso tareda shahararren mawakin Hausa Nura m Inuwa ya girgiza mutane.

Duba da salon hoton ya nuna irin salon hotunan zamani da ake daukar awajan bikin manyan attajirai kamarsu Reception, Dinner dadai sauransu.

Saidai wannan hoto dakuke gani an daukesa ne awajan wani babban taro da jarumar kannywood tayi wato Saratu Daso domin Bude sabon wajan shagalin biki datayi maisuna “Daso Event Center” acikin birnin kano kamar yadda zaku gani a bidiyon dayake Kasa.

Ga video

Kamar yadda wasu suketa fadin cewar Saratu Daso da Nura m Inuwa sunyi aure to Bahaka maganar take ba wannan hoton an daukesa ne awajan taron Wanda shima Nura m Inuwa Yana daya daga cikin Bakin dasuka halarci wajan.

Yanxu Haka an bude wajan inda yan uwa da abokan arziki suka halarci wajan tareda bada gudunmawarsu ga ita Saratu Daso mallakin wannan waje da aka Bude tareda addu’ar Allah ya Sanya alkairi Amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button