Wani babban Malami Yayi zazzafan Raddi Ga Yan Mata Masuyin Tiktok

Biyo bayan irin abubuwan da Yan matan musulmai suke aikatawa ciki Harda matan aure a shafin sada zumunta na tiktok Wanda shine shafin dayazo da sabon salo Dakuma lalata tarbiya fiye da sauran shafukan.

Wani babban Malami maisuna sheik Adam Abdallah yayi janhankali ga Yan Mata da matan aure musulmai dasuguji aikata alfasha da badala dasukeyi a shafin tiktok wai duk dasunan jindadi kokuma nishadi.

Cikin wa’azin malamin Wanda zamu sakamu kuga bidiyon malamin ya bayyana cewar irin abubuwan dasuke Faruwa a shafin tiktok kadai zaisa Allah yasake saukar da annobar covid19.

Ga video

A kwanakin baya dasuka wucema munkawo muku wani rahoto Dake yawo a shafin tiktok inda Yan Mata suka Bude wata sabuwar gasa inda suke dauko hotunan manyan malamai tareda hada hoton danasu sannan su saka wakar Soyayya.

Wanda hakan na nufin irin Soyayyar dasuk ma malaman kenan. Wanda sheik Abdullah Gadon kaya yayi zazzafan wa’azi a wancan lokacin ga matan dasuka aikata wannan abin domin su sani cewar malamai ba abin wasansu bane.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button