A DUNIYA KASHI NA 45

Shirin A DUNIYA Mai dogon zango shirine Wanda a yanzu Yana daya daga cikin shirye shiryen Hausa Wanda suka samu karbuwa awajan makallata wasan Hausa.

Kamar yadda Muka Saba kawo muku shirin a duniya duk ranar laraba da misalin karfe takwas na dare 8:00pm yauma kamar kullum munkawo muku shirin.

A DUNIYA KASHI NA 45

Domin Samun cigaban Shirin A DUNIYA duk ranar laraba idan an sake ku Danna alamar kararrawar dakuke gani domin hakanne zai baku damar samun shirye shiryen da zarar Mun daura.

Mungode da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint dakukeyi akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button