Abinda Maryam Yahaya tayi tabbas abin mamaki ne Ashe ahaka jarumar take

Fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya tasake wani sabon bidiyon ta Wanda ya matukar bawa mutane mamaki duba da haryanzu tana hali na rashin lafiya bata Gama warkewa ba.

Cikin bidiyon anga jarumar tana rera wakoki iri daban daban, inda hakan ya bata ran masoyan jarumar domin kuwa acewarsu baikamata ace tanayin irin wannan abubuwan ba itada take halin rashin lafiya.

Ga video

Anga jaruma Maryam yahaya tayi wani kitso irin Wanda Mata sukeyi na Karin gashi Haka zalika farcen hannun jarumar sunyi tsayin da ya kamata a yankesu Amman duk ba’a yankesu ba.

Wannan yasa wani masoyan jarumar maisuna Aminu Auwal yaja hankalin jarumar inda yake ce Mata taji tsoron Allah rashin lafiyar datayi kadai ya isheta ishara yakamata ace yanzu ta nutsu ta rufawa kanta Asiri ta nemi miji tayi aure.

Muna rokon Allah ya cigaba da Bata lafiya Amin. kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button